Watch: Izzar So Episode 78 Bakori TV Original Full HD

Izzar So Episode 78 Bakori TV Original Full HD
Izzar So Episode 78

Watch: Izzar So Episode 78 Bakori TV Original Full HD

Kamar yadda aka saba kallon shahararren shirin Hausa film mai suna Izzar so wanda kamfanin Bakori karkashin jagorancin jarumi Lawan Ahmad yake kawowo duk ranar Lahadi yauma an sauke sabon shirin kashi na 78 a tasharsu dake Youtube, Izzar So Episode 78 Bakori TV yanzu haka dubban mutane suna nan suna kallonsa kamar yadda kuma zaku iya samunsa a wannan shafi

A Izzarso.com.ng webiste muna kawowa wannan shiri duk sati, don haka zaku iya shiga wannan site duk ranar da ake sauke Izzar So Episodes domin kallo kyauta

Izzar So Episode 76 Bakori TV Original Full HD

Shirin na Izzar so an shafe sama da shekara guda yanzu haka ana nuna shi a tashar Bakori TV dake Youtube, miliyoyin mutane dake yankin Africa ne suke kallon shirin sakamakon dadin labarin film din da suke bibiya wanda mashirya shirin suke jansa cikin salon burgewa

Shirin Izzar So Episode 78 zai dora daga inda labarin yatsaya kamar yadda masu kallon shirin suka sani, shirin dai yana magana ne akan wata yar mai kudi (Hajiya Nafisa) da kuma yaronsa (Umar Hashim) wanda suke takun saka sakamakon wani sabani daya shiga tsakanin su

Izzar So Episode 78 Original

Post a Comment

Previous Post Next Post