Izzar So Episode 77 Bakori TV Original Full HD (Watch Now)

Izzar So Episode 77 Bakori TV Original Full HD (Watch Now)

Kamar yadda aka saba kallon shahararren shirin Hausa film mai suna Izzar so wanda kamfanin Bakori karkashin jagorancin jarumi Lawan Ahmad yake kawowo duk ranar Lahadi yauma an sauke sabon shirin kashi na 77 a tasharsu dake Youtube, Izzar So Episode 77 Bakori TV yanzu haka dubban mutane suna nan suna kallonsa kamar yadda kuma zaku iya samunsa a wannan shafi

Izzar So Episode 77 Bakori TV Original Full HD

Shirin na Izzar so an shafe sama da shekara guda yanzu haka ana nuna shi a tashar Bakori TV dake Youtube, miliyoyin mutane dake yankin Africa ne suke kallon shirin sakamakon dadin labarin film din da suke bibiya wanda mashirya shirin suke jansa cikin salon burgewa

Shirin Izzar So Episode 77 zai dora daga inda labarin yatsaya kamar yadda masu kallon shirin suka sani, shirin dai yana magana ne akan wata yar mai kudi (Hajiya Nafisa) da kuma yaronsa (Umar Hashim) wanda suke takun saka sakamakon wani sabani daya shiga tsakanin su

Post a Comment

Previous Post Next Post